Gargaɗi: Wannan labarin ya ƙunshi bayanin azabtarwa da cin zarafi, waɗanda za su iya tayar da hankalin masu karatu. Wani mai shago ya shaida wa BBC yadda sojojin hayar Rasha da ke yaƙi da ƙungiyoyi ...